ha_tq/num/24/23.md

234 B

Menene zai zo daga gaɓar Kittim wanda za su yi faɖa da Asiriya kuma su ci Eber, kuma me zai faru da su?

Jiragen su zai fito daga gaɓar Kittim wanda za su yi faɖa da Asiriya kuma su ci Eber, amma su kuma, karshen su hallaka ce.