ha_tq/num/24/17.md

347 B

Menene Balaam ya ce zai fito daga Yakubu ya tashi daga Isra'ila?

Balaam ya ce wai tauraro zai fito daga Yakubu, kuma kendir zai fito daga cikin Isra'ila.

Menene Balaam ya ce tauraron da kendir za su yi wa shugabanen Mowab da dukan zuriyar Shitu?

Balaam ya ce tauraro da kendir za su fito su hallaka shugabanen Mowab da dukan zuriyar Shitu.