ha_tq/num/24/15.md

198 B

Daga wanene Balaam ya ce wai annabcin sa, kalmomin sa, ilimi, da wahayi sa suka zo daga?

Balaam ya ce annabcin sa, kalmomi, ilimi, da wahayi sun zo daga wurin Allah ne, maɗaukaki, mai iko duka.