ha_tq/num/24/12.md

528 B

Menene Balaam ya ce wa Balak ba zainiya yi ba ko Balaam ya ba shi faɖa cike da azurfa da zinariya?

Balaam ya ce wa Balak wai ba zai iya zarce maganar Yahweh ya ce wani abu mumuna ko mai kyau, ko ya ce wani abu da ya na son ya fada.

Menene Balaam ya ce zai iya fada kawai?

Balaam ya ce wai zai iya fadin abin da Yahweh ya fada masa ya fada.

Game da menene Balaam ya gargaɖe Balak kafin nan ya koma wuri mutanen sa?

Balaam ya gargaɖe Balak da abin da Israi'ila za su yi wa mutanen Balak cikin kwanakin da suke zuwa.