ha_tq/num/24/10.md

213 B

Yaya ne Balak ya nuna fushin sa a kan Balaam?

Balak ya bugi hanunwan sa tare cikin fushi,

Wanene Balak ya ce ya hana Balaam daga samun alƙawarin lada?

Balak ya ce wai Yahweh ya hana Balaam samun ladan sa.