ha_tq/num/24/07.md

218 B

Me zai faru da mulkin Isra'ila?

Za a martaba mulkin.

Da menene Allah ya albarkaci Isra'ila a cikin kasar da suke a ciki?

Allah ya albarkaci Isra'ila da ruwa mai malalowa da zai ba da ruwa wa hatsi da shukan su.