ha_tq/num/24/04.md

190 B

Menene Balaam ya yi da ya ga wahayi daga wurin Maɖaukaki?

Balaam ya durkusa da idanun a bude.

Menene Balaam ya fadi game da runfunan Yakubu?

Balaam ya ce rumfunan Yakubu su yi Kyau.