Da Balaa ya daga idanun sa sai ya ga taron Isra'ila, Ruhun Allah ya sauko a kan Balaam sai ya karbi annabci.