ha_tq/num/23/28.md

311 B

A yanzu a ina ne Balak ya kai Balaam?

Balak ya kai Balaam zuwa ƙwankolin Dutsen Feyor.

Menene Balaam ya gaya wa Balak ya yi a wannan lokaci kuma menene Balak ya yi?

Balaal ya gaya wa Balak ya gina bagadi guda bakwai kuma Balak ya yi kamar yadda Balaam ya ce sai ya mika bijimi da rago a kowane bagadin.