ha_tq/num/23/25.md

442 B

Menene Balak ya ce wa Balaam bayan da Balaam ya ba da annabcin sa?

Balak ya ce wa Balaam wai kada ya albarkaci ko ya la'anta Isra'ila gaba daya.

Menene Balaam ya gaya wa Balak abu kadai da zai fada?

Balaam ya gaya wa Balak wai zai iya faɖi zallan abi da Yahweh ne ya gaya masa.

Menene Balak ya yi tunani Balaam zai iya yi idan ya kai Balaam wani wuri?

Balak ya yi tunani Allah zailiya yarda Balaam ya la'ant Israilawa daga wurin.