ha_tq/num/23/21.md

188 B

Wanene Balaam ya ce yake tare da Isra'ilawa?

Balaam ya ce Yahweh yana tare da Isra'ilawa.

Menene Balam ya kwatanta ƙarfin Allah?

Ya ce ƙarfin Allah kamar ƙarfin kutunkun ɓauna.