ha_tq/num/23/19.md

259 B

Menene sakon da Yahweh ya sa a bakin Balaam?

Balaam ya ce Allah ba ya ƙarya kuma ba ya canja zuciyar sa.

Menene Balaam ya ce da ba zai iya yi game da dokan Allah na albarkan Isra'ila ba?

Balaam ya ce ba zai iya kin dokae Allah na Albarkan Isra'la ba.