ha_tq/num/23/13.md

520 B

Menene Balak ya ke son Balaam ya yi lokacin da Balak ya dauki Balaam zuwa wani wuri kurkusa da zai iya ga wani gefen Isra''ila, makiyin Balak?

Balak ya so Balaam ya la'anta makiyin Balak.

A ina ne Balak ya kai Balaam, kuma me suka yi a wurin?

Balak ya dauki Balaam zuwa kan tudun Fisga ya kuam kara gina bagadei guda bakwai a wurin sai ya mika bijimi da rago a kan kowane bagadi.

Menene Balaam ya gaya wa balak zai yi yayin da suke tsaye kusa da konannen hadayan?

Balaam ya ce wai zai tafi ya gamu da Yahweh.