ha_tq/num/23/11.md

301 B

Menene Balak ya ce Balaam ya yi maimakon la'antawar makiyin sa?

Balak ya ce Balaam ya albarkaci makiyin sa maimakon la'anta su.

Yaya Balaam ya amsa da Balak ya ce ya albarkaci makiyin sa maimakon la'anta su?

Balaam ya amsa cewa ya hankali ne ya faɖi zallan abin da Yahweh ne ya sa a bakin sa.