ha_tq/num/23/10.md

266 B

Wane irin mutuwa ne Balaam ya so ya mutu?

Balaam ya so ya yi mutuwa irin na mai adelci, kuma yana son karshen rayuwan sa ya zama kamar karshen Isra'ila.

Menene Balaam ya ce game da girman Isra''ila?

Ya ce babu wanda zai iya ƙidaya ɖaya bisa hudun Isra'ila.