ha_tq/num/23/01.md

486 B

Menene annabi Balaam ya gaya wa sarkin ya yi?

Balaam ya gaya wa Balak ya gina masa bagadai guda bakwai kuma ya shirya bijimai bakwai da raguna bakwai.

Menene Balak ya yi game da tambayar Balaam?

Balak ya yi kamar yadda Balaam ya roka, kuma sun mika bijimi daya da rago daya a kowane bagadin.

Menene Balaam ya gaya wa Balak Yahweh zai yi da Balaam ya kauce gefe?

Balaam ya gaya wa Balak wai Yahweh zai zo ya gamu da shi kuma zai gaya wa Balak duk abin da Yahweh ya gaya masa.