ha_tq/num/21/33.md

546 B

Menene Og ta yi da Isra'ila ta juya ta koma sama ta hanyar Bashan?

Og da dukan sojojin ta suka fita su yi faɗa da Isra'ilawa a Edirai.

Menene Yahweh ya ce wa Musa game da Og da sojojin sa?

Yahweh ya gaya wa Musa kada ya ji tsoron Og kuma ya yi masa kamar yadda Isra'ilawa ta yi wa Sihon sarkin Amoriyawa domin Yahweh ya bada nasara a kan sa, sojojijin sa, da ƙasar sa.

Yaya ne Musa da mutanen Isra'ila suka amsa wa dokokin Yahweh?

Musa da mutanen Isra'ila suka kashe Og, 'yan mazan sa, sojojin sa da mutane kuma aka dauki ƙasar sa.