ha_tq/num/21/31.md

237 B

A ina ne Isra'ila suka fara zama?

Isra'ila suka fara zama a kasar Amoriyawa.

Menene ya fara lokacin da Musa ya aiki maza su je dubi a Yazar?

Isra'ilawa suka ci ƙauyukan su sun kuma kori Amoriyawa daga cikin ta waɗanda ke a can.