ha_tq/num/21/21.md

440 B

Ga wanene Irsa'ilawa suka aika da manzanni?

Isra'ilawa suka aika da manzanni zuwa Sihon sarkin Amoriyawa.

Menene manzanninIsra'ila suka roke shi Sihon?

Isra'ilawa suka roka ko za su ratse ta kasar shi ba tare da shan ruwa daga rijiyar sa ba kuma a gwadaben sarkin za su bi.

Ta yaya sarkin ya amsa rokon Isra'ilawa?

Sarkin bai yardaIsra'ila su ratse ta kan iyakarsa ba. Ya tattara sojojin sa ya kai wa Isra'ila hari a cikin jeji.