ha_tq/num/21/08.md

284 B

Menene Yahweh ya gaya wa Musa ya yi bayan da Musa ya yi adu'a domin Mutanen?

Yahweh ya ce wa Musa ya yi maciji ya hada shi da sanda.

Menene zai faru idan mutum ya duba macijin tagulla idan wani maciji ya cije shi?

Mutumin zai tsira idan ya duba macijin tagullan bayan ya cizu.