ha_tq/num/21/06.md

357 B

Menene ya faru da mutanen da Yahweh ya aika da macizai masu zafin dafi cikin mutanen?

Macizan suka cize mutanen kuma dayawa daga cikin mutanen suka mutu.

Menene mutanen suka roka Musa ya yi bayan sun furta da cewa su yi zunubi kuma sun yi wa Yahweh da Musa gunaguni?

Mutanen suka roke Musa ya yi adu'a ga Yahweh domin ya dauki macizan daga wurin su.