ha_tq/num/21/04.md

414 B

Menene ya faru da zuciyar mutanen Isra'ila yayin da suka yi tafiya daga Tsaunin Hor ta hanya zuwa ga Jan Teku domin su kewaye ƙasar Idom?

Zuciyan mutanen ya zama da karaya.

Menene gunagunin mutanen a kan Musa da Allah?

Mutanen suka yi gunaguni a kan Allah da Musa kuma suka yi tambaya me ya sa aka fitar da su daga Masar domin su mutu a jeji domin ba su da gurasa, ba su da ruwa, kuma sun kijinin abincin.