ha_tq/num/21/01.md

506 B

Menene sarkin Kan'ana na Arad ya yi da ya ji wai Isra'ila suna tafiya a kan hanyar Atarim?

Sarkin Arad ya yi faɖa da Isra'ila kuma ya ya daukin waisun su kamammun yaƙi.

Menene Yahweh ya yi cikin amsawar wa'adi Isra'ila da za su hallakar da biranen sarkin Arad gabaki daya idan Yahweh zai ba su nasara a kan su?

Yahweh Ya saurare Isra'ila ya kuma ba su nasara a kan Ka'aniyawa.

Menene aka kira sunan wurin da Isra'ila suka hallakar da Kan'aniyawa da biranen su?

Sunan wurin aka kira shi Horma.