ha_tq/num/20/25.md

362 B

Wanene Yahweh ya ce wa Musa da Haruna su kawo tare da su zuwa Tsanin Hor?

Yahweh ya gaya wa Musa da Haruna su kawo Eliyeza, ɖan Haruna, tare da su zuwa Tsaunin Hor.

Menene ya sa Yahweh ya gaya masu su cire rigar firistanci ta Haruna daga jikin sa su sa wa Eliyeza ɖan sa?

Yahweh ya gaya masu wai Haruna dole ne ya mutu kuma za a tara shi ga mutanen sa.