ha_tq/num/20/20.md

258 B

Menene sarkin Idom ya yi bayan da ya hana mutanen Isra'ila ratsewa a ƙasar shi?

Sarkin Idom ya fito găba da Isra'ila da runduna mai yawa.

Menene Isra'ila suka yi bayan da sarki Idom ya hana su ratsewa a iyakar su?

Isra'ila suka juya daga kasar Idom