ha_tq/num/20/18.md

386 B

Menene sarkin ya amsa wa Musa?

Amsawar saekin shine mutanen Isra'ila ba za su ratsa cikin ƙasar shi ba kuma zai yaƙe su da takobi idan su gwada ratsewa cikin sa.

Menene amshin mutaneb Isra'ila ga sarkin Idom?

Mutanen Isra'ila suka amsa suka ce za su wuce kan hanya kawai, za su biya duk wani ruwan da dabobin su za su sha kuma tafiya kawai za su yi ba tare da yin wani abu ba.