ha_tq/num/20/17.md

284 B

Menene Musa ya roƙe sarkin Idom ya bar mutanen su yi?

Musa ya roƙo sarkin idan zai yarda mutanen Isra'la su wuce cikin kasar.

Menene Musa ya ce mutanen ba za su yi ba har su wuce ƙasar sarkin?

Musa ya ce mutanen ba za su juya dama ko hagu ba har sai sun wuce ƙasar sarkin.