ha_tq/num/20/12.md

199 B

Menene Yahweh ya gaya wa Musa zai faru domin basu dogara ga Yahweh ko keɓe shi a adunuwar mutanen Isra'ila ba?

Yahweh ya ce masu ba za su kawo taruwar mutanen a cikin kasar da Yahweh ya basu ba.