Musa ya kira su 'yan tawaye.
Da Musa ya bugi dutsen ruwa da yawa ya fito daga cikin dutsen kuma jama'a da dabobin su sun sha ruwar.