Yahweh ya gaya wa Musa ya yi wannan domin dutsen zai fitar da ruwa domin mutane da dabobin su su sha.