ha_tq/num/20/01.md

203 B

Wanene ya tafi cikin jejin zunubi a wata na farko ya kuma zauna a Kadesh?

Mutanen Isra'ila ne suka je jejin zunubi

Menene ya faru da Miriyam a Kadesh?

Miriyam ta rasu kuma aka bisine ta a Kadesh.