ha_tq/num/19/17.md

520 B

Menene za a yi amfani da shi wa ƙazantaccen mutum, kuma a cikin me za a garwaya?

Za a yi amfani da toka daga bayerwar konawa za a kuma hada shi a ckin tulu da sabon ruwa.

Menene wani ya yi da toka daga bayebayen konawa na zunubi da aka hada cikin tulu da sabon ruwa?

Za a yi amfani da abin tsaptacewa, wani ma tsarki za yayyafa ruwan a rumfar da kuma bisan kayayyakin da mutanen da ke a cikin rumfar da wani ya mutu. Wannan ruwar za a sake yafa wa mutumin da ya taba ƙashin mutum, gawan jikin mutum, ko kabari.