ha_tq/num/19/14.md

743 B

Menene zai faru da duk wani mutumin da ya shiga cikin rumfar da akwai wani da ya mutu ko wanda ke cikin rumfar sai wani ya mutu?

Dukan wadanda suka shiga cikin rumfar da wani ya mutu da wadanda suke cikin rumfar sai wani ya mutu za su zama ƙazantattu na kwana bakwai.

Menene zai faru da kwallai da aka bude da wani ya mutu a cikin rumfar?

Dukan kwalla da aka bude lokacin da wani ya mutu a cikin rumfar zai zama ƙazantacce.

Menene dokan wanda ke a wajen rumfar da ya taba mutumin da aka kashe da takobi ko wanda ya taba wani wanda ya mutu, ko ƙashin mutum, ko kabari?

Dan Isra'ila da ya taba wanda aka kashe da takobi ko wanda ya taba wani wanda ya mutu, ko ƙashin mutum, ko kabari-- wannan mutum zai ƙazantu har kwana bakwai.