ha_tq/num/19/11.md

866 B

Har yaushe ne wanda ya ta gawan jikin mutum zai ƙazamtu?

Duk wanda ya taba gawan jikin mutum zai ƙazamtu har sai kwana na bakwai.

Ta yaya mutumin da ya taba gawan jiki zai tsaptace kan sa?

Duk wanda ya taba gawan jikin mutum zai tsaptace kan sa a rana na uku da na bakwai domin ya zama tsaptatce a ran na bakwai.

Menene zai faru da wanda ya taba gawan jikin mutum kuma bai tsaptace kansa a rana ta uku ba?

Duk wanda ba ya tsaptace kan sa rana ta uku ba bayan ya taba gawan jikin mutum ba zai zama tsaptace ba a kwana na bakwai.

Menene ya sa wanda ya taba gawan jikin mutum, kuma bai tsaptace kansa ba ba za shi zama mai tsarki ba, kuma manene zai faru da wancan mutum?

Mutumin da ya taba gawan jiki kuma ba tsaptace kan sa ba zai ƙazantu domin ya ƙazance alfarwar Yahweh. Wanana mutum za a yanke shi daga cikin Isra'ila kuma zai zama ƙazantacce.