ha_tq/num/19/09.md

532 B

Me ya faru da tokar da aka zuba a wajen taron a wuri mai tsapta?

Wadanan tokar aka ajiye wa jama'ar Isra'ila domin si garwaye shi da ruwa domin tsaptacewa daga zunubi tun da shike suka zo ne daga baikon zunubi.

Menene mutumin da ke da tsapta zai yi da tokar karsanan?

Mutumin da ke da tsarki ya tara tokar karsanan ya kuma sa su a wajen taron a cikin wuri mai tsarki.

Menene dokoki na har abada game da wanda ya tara tokar karsanar?

Wanda ya tara tokar karsanar ya wanke tufafin sa kuma ya kasance da ƙazamta har yamma.