ha_tq/num/19/07.md

468 B

Har yaushe ne Eliyeza ya tsaya ƙazamtu bayan da ya wanke kayan sa, ya yi wanka a cikin ruwa, kuma ya koma zuwa taron?

Eliyeza ya tsaya ƙazamtu har yamma bayan ya wanke tufafin sa a cikin ruwa, kuma ya koma taron.

Har yaushe ne firist da kona karsanar ya ƙazamtu har yamma bayan ya wanke tufafin sa, ya yi wanka, kuma ya koma zuwa taron?

Shi firist da ya kona karsanan ya ƙazamtu har yamma bayan ya wanke tufafin sa, ya yi wanka da ruwa, kuma ya koma taron.