588 B
588 B
A ina ne Eliyeza firist ya dauki karsana da wani ya kashe a gaban shi?
Dole ne Eliyeza firist ya dauki karsana, da wani zai kashe a gaban sa, a wajen taron.
Menene Eliyeza ya yi da jininkarsanan?
Eliyeza ya dibi waisu jinin da yatsan sa ya yayyafa shi so bakwai a gaban rumfar taruwar.
Menene wani firist zai yi da karsanar?
Wani firist zai ƙone fatar karsanar, namar, jinin, da ƙashin ta a gaban Eliyeza.
A ina ne firist ya jefa itacen al'ul, abin tsaptacewa, da mulufin auduga?
Firist ya jefi itacen al'ul, abin tsaptacewa, da mulufi a cikin tsakiyar konanen karsanar.