ha_tq/num/18/25.md

196 B

Menene baikon da Lebiyawa suka bayar ga yahweh da suka karbi baikon hatsi ko inabi daga wurin mutanen Isra'ila?

Baikon da Lebiyawa su ka ba wa Yahweh shine kashi goma na hatsi ko baikon inabi.