ha_tq/num/18/21.md

402 B

Menene kuma Yahweh ya ba wa zuriyar Lebikamar gado cikin dawowan domin hidimar su a rumfar taruwar?

Yahweh ya ba da dukan zakar Isra'ila ga zuriyar Lebi kamar gado a madadin hidimar su a rumafar taruwar.

Wanene Yahweh bya ce zai mutu daga nan idan mutane sun kusanci rumfar taruwar Yahweh?

Yahweh ya gaya wa Haruna daga yanzu mutanen Isra'la ba za su kusanci rumfar tarowar ba, ko kuwa su mutu.