ha_tq/num/18/17.md

281 B

Wane dabbobi ne masu tsarki da ba za a saya ba, keɓeɓu na Yahweh kamar hadaya da Haruna da 'yan mazan sa za su ci?

Haifuwar fari ta saniy, tunkiya, ko akuyoyi-- ba za a fanshi su ba domin keɓaɓɓu ne a gare yahweh kuma namamomin su za su zama na Haruna ne da 'yan mazan sa.