ha_tq/num/18/12.md

241 B

Wadansu abubuwa ne kuma aka ba wa iyalin Haruna?

Dukan mai mai kyau, dukan sabon ruwan inabi, da hatsi, da nunar fari, da nunar fari na dukan amfani gonar su da mutane suka kawo wa Yahweh zai zama na Haruna da tsarkakun mutanen gidan sa.