ha_tq/num/18/08.md

471 B

Wane tsarkakar baye-baye ga Yahweh za a mika wa Haruna da ƴaƴan sa maza na rabon harabada?

Abubuwa daga cikin mafi tsarkakar baye-bayen da mutanen Isra'ila suka mika wa Yahweh wadda ba a kona shi duka ba za su zama na Haruna da 'ya'yan sa.

Wane sauran baye-baye ne kuma za su zamanta nasa da 'ya'yan sa maza?

Kowane hadaya da mutanen suka kawao--hade da kowane baikon hatsi, kowane baikon zunubi, da kowane baikon laifi--za su zama na Haruna da 'ya'yan sa maza.