ha_tq/num/18/06.md

574 B

Wane kyaututtuka ne Yahweh ya ba wa Haruna da 'ya'yan mazan sa kuma me ya sa ya ba su?

Yahweh ya zaɓi Lebiyawa kamar kyauta wa Haruna, mika wa Yahweh, domin aiki da ya shafi rumfar taro.

Su wanene kadai za su yi aikin firisti da duk abin da ya shafi bagadi da duk abin da ya shafi labule?

Haruna ne kadai da 'ya'yan sa maza za su yi aikin firist da duk abin da ya shafi bagadi da duk abin da ke cikin labulen.

Menene zai faru ga duk wani bako da ya kusance bagadin Yahweh a cikin labulen?

Dul wani bakon da ya kusance bagadi Yahweh cikin labulen za a kashe shi.