ha_tq/num/18/03.md

723 B

Ina ne Lebiyawa ba za su tafi ba yayin da suna hidima wa Haruna da rumfar?

Lebiyawa ba za su je kusa da duk abin alfarwa ko na cikin bagadi.

Menene za faru idan Lebiyawa sun kusanci duk abin da ke cikin alfarwar ko bagadi?

Idan Lebiyawa sun kusanci duk abin da ke cikin alfarwa ko bagadi, da su da Haruna za su mutu.

Wanene ba zai kusanci Haruna Ba?

Bako ne ba zai kusanci Haruna ba.

Menene Lebiyawa za su dauki hakin?

Lebiyawa za su tare daq Haruna lura da rumfar taruwa da duk aiki da shafi rumfar.

Menene ya sa Haruna da ƴan mazan sa za su lura da alfarwar da bagadin?

Haruna da 'yan mazan sa tilas ne su lura da alfarwar da kuma bagadin domin fushin Yahweh bai sauko a kan mutanen Isra'ila kuma ba.