ha_tq/num/18/01.md

642 B

Domin me Yahweh ya ce Haruna ne kadai, 'yan mazan sa, da kabilar kakanen shi za su dauki hakin?

Yahweh ya gaya wa Haruna, 'yan mazan shi, da kabilar kakanen shi za su daukin hakin dukan zunubin da aka yi a alfarwar sujada.

Wanene Allah ya ce za dauki hakin zunubin da ko daya daga cikin firist zai yi?

Haruna da 'yan mazan sa ne za su dauki duka hakin zunubin da wani firist ya yi.

Wane kabila ne za su taimaki Haruna da 'yan mazan sa idan sun yi hidima a gaban rumfar ka'idodin alƙawari?

Kabilar Lebi, Kabilar kakanen Haruna, za su hadu su taimaki Haruna da 'yan mazan sa idan za su yi hidima a gaban rumfar ka'idodin alƙawari.