406 B
406 B
Menene ya sa Yahweh ya gawa Musa ya sa sandan Haruna a gaban ka'idodin alƙawari?
Yahweh ya gaya wa Musa ya Haruna ya sa sandan sa a gaban ka'idodin alƙawari ya ajiye shi kamar alama na kashewa a kan mutanen da su yi tawaye saboda Musa ya ga karshe gunaguni a kan Yahweh.
Menene Yahweh ya gaya wa Musa ya yi da sandan Haruna?
Yahweh ya gaya wa Musa ya sa sandan Haruna a gaban ka'idodin alƙawari.