ha_tq/num/17/01.md

268 B

Menene Yahweh ya gaya wa mutanen Isra'ila su dauka daga kowane kabila kuma me za su yi da abin da suka dauka?

Yahweh ya umarce Musa ya gaya mutanen Isra'ila su dauki sanduna guda goma shabiyu, daya daga kowane shugan kabilar, ya rubuta sunan shugaban a kan sandar.