ha_tq/num/16/49.md

319 B

Banda wadanda suka mutu cikin lamarin Korah, guda nawa ne suka mutu ta wurin annoba?

Banda wadanda suka mutu cikin lamarin Korah, wadanda suka mutu ta wurin annobar sun kai 14,700.

Me ya faru da Haruna lokacin da ya dawo daga kofar rumfar?

Annobar ya ƙare lokacin da Haruna ya dawo daga kafar tsarkakar rumfar.