ha_tq/num/16/41.md

454 B

Menene dukan taron jama'ar mutanen Isra'ila suka ce washe garin domin su yi gunaguni a kan Musa da Haruna?

Washe garin dukan jama'ar mutanen Isra'ila sun yi gunaguni a kan Musa da Haruna suka ce wai Musa da Haruna suka kashe mutanen Yahweh.

Menene ya faru da jama'ar suka duba wajen rumfar taruwar?

girgije ya rufa rumfar taruwar kuma daukakar Yahweh ya bayyana.

Ina ne Musa da Haruna suka tafi?

Musa da Haruna suka tafi gaban rumfar taruwar.