ha_tq/num/16/39.md

166 B

Wane tunashewa ne da tasoshin za su zama?

Za su zama abin tuniga mutanen Isra'ila, domin babu wani, ba ma zuriyar Haruna ba, zai zo ya kona turare a gaban Yahweh.